Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
A cikin kwanakin nan ne wani dillalin motoci a Instagram mai suna Unique Motors, yayi kira ga tsohon sanatan tare da yin ikirarin cewa yana bin shi wasu kudi.
Hukumar yan sandan farar hula, SSS, ta sako mawakin addinin musulunci, Ahmad Abdul, da aka kama saboda sakii waka mai dauke da batanci ga Annabi Muhd (SAW).
Bayan dawowar gwamnan jihar Neja daga tafiyar da yayi zuwa waje, Gwamna Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa mafi yawancin yan bindiga ba yan Najeriya ba ne.
Idan aka biyo mu, za a ji Jami’an tsaro sun aika babban Kwamandan Sojojin Boko Haram barazahu. Sojojin a sun kashe wani Janar din ‘Yan ta’adda, Modu Kanemi.
Gwamna abubakar Sani Belle na jihar Neja ya samu ganawa da iyayen dalibai 136 na makarantar Islamiyya ta Salihu Tanko dake Tegina, wadanda aka sace a watan da.
Duk da ƙoƙarin da sojoji ke yi na kuɓutar da dalibai da malamai waɗanda aka sace a FGC Birnin Yawuri, ɓarayin sun turo wasu hotuna dake nuna halin da suke ciki.
Mahaifiyar yaro mai shekaru 10 ta bashi matukar mamaki tare da birgeshi yayin da ya cika shekaru 10 a duniya. Mahaifiyar 'yar asalin Najeriya wacce har yanzu.
Matasa masu zanga-zanga a Umaru Yar'Adua Way, babban birnin tarayya Abuja, a safiyar ranar Litinin sun cinna wuta a kan titi, hakan ya janyo cinkoson ababen haw
Bayan ruwan bama-bamai da sojin sama suka yi kan yan ta'addan Boko Haram-ISWAP, gwarazan soji sun sake yin luguden wuta kan wasu yan ta'addan a dajin Borno.
Labarai
Samu kari