Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa, a halin da ake ciki ginin majalisar bata bukatar wata gyara saboda lokacin gyara saboda wasu dalilai.
Maigida ya yi ram da Amininsa ya shiga gidansa kwartanci a Garin Katsina. Magidancin ya kama abokin sa tsirara a gidan sa ya zo kwartanci a unguwar Modoji.
‘Dan Majalisan APC ya nuna ya na tare da Gwamnati a kan hana amfani da Twitter. Hon. Fatuhu Muhammad ya ce yak an ji takaici idan ya na duba shafin Twitter.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa matasan da ke kira ga ballewar kasar basu san yadda aka yi yakin basasa bane shiyasa suke kiraye-kirayen.
Biyo bayan harin da wasu yan bindiga suka kai Birnin Yauri, jihar Kebbi, inda suka yi awon gaba da ɗaliban makarantar FGC dake garin, Buhari ya gana da Bagudu.
Darakta-janar na NYSC ya gargadi masu daukar ma'aikata da su daina daukar duk wanda bai nuna takardar cewa ya kammala NYSC ba. Ya bayyana dalilansa na hakan.
Fadar shugaban kasa ta bakin hadimin Shugaban kasa, Babafemi Ojudu ta ce Muhammadu Buhari ba zai yi murabus ba sai ya kammala wa'adin mulkinsa a shekarar 2023.
A halin yanzun matsalar yunwa na nema ta dabai-baye al'ummar jihar Borno, musamman yadda yan gudun hijira suka koma gidajen su amma basu da abincin da zasu ci.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa da Allah ya dogara don haka baya tsoron mutuwa shiyasa yake shiga wuraren da Boko Haram suka kai hari.
Labarai
Samu kari