Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Eng. Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara aikin wata hanya da bai ƙarisa ba, sai dai a halin yanzun, gwamna Ganduje ya sha alwashin gama wa.
Manjo Janar Farouk Yahaya, shugaban sojin kasa na Najeriya a ranar Talata, 22 ga watan Yuni, ya sha alwashin cewa mulkinsa zai baiwa walwalar sojoji fifiko da.
Wasu beraye sun fatattaki fursunoni da ma'aikatan gidan yari a wani yankin kasar Australia bayan tafka mummunar barna a gidan yarin. An fara gyaran gidan yarin.
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, ya yi gargadi da babbar murya cewar jam’iyyar APC na iya fuskantar babban kalubale bayan saukan BUhari
Rundunar ’yan sanda reshen jihar Imo ta ce ta kama wani mai suna Godwin Chukwuemeka, tsohon sojan da ake zargi da hannu a harin da aka kai cibiyar gyara tarbiyy
Kwamandan rundunar tsaro ta Amotekun a Jihar Ekiti, Joe Komolafe, ya bayyana haramta wa rundunar Amotekun daukar makamai da aka yi, a matsayin babban abin da ya
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin ta umarci bankuna da su hanzarta biyan dukkan mutanen da suke cikin shirinta fadada ayyuka ga jama’a da ake kira Extended Spec
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu tsageru da ake zargin 'yan ta'addan dake kai hare-hare ofisoshin 'yan sanda da na INEC ne a wata jihar Kudu maso gabashi.
Bayan nadin sabbin shugabannin hafsoshin tsaro na Najeriya, an tura Burutai da wani daga cikin tsoffin hafsoshin zuwa wasu kasashe a matsayin jakadan Najeriya.
Labarai
Samu kari