Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
A wani abin mamaki wani dattijo mai shekara 78 mabiyin addinin gargajiya mai suna Ezekiel Adekunle Eleede, a garin Okeho da ke Jihar Oyo ya yi watsi da bautar.
Wasu masoya biyu da suka angonce sun janyo maganganu a kafar sada zumunta kan yadda suka ciyar da juna tare da shayarwa yayin liyafar bikinsu.A wani bidiyo da.
Biyo bayan gabatar da rahoton kwamitin majalisar dattijai dake kula asusun gwamnati, sanatoci sun sha alwashin fara fallasa sunayen MDAs da suka gaza kare kansu
Wasu mutane uku da ake zargin yan fashi da makami ne, sun yi hatsarin mota a ranar Asabar a Ode-Remo, jihar Ogun yayin da suke kokarin tserewa da motar da
Gwamnatin Borno na cigaba da aikin jigilar yan gudun hijira zuwa asalin garuruwansu domin su yi noma kamar yadda suka saba, kuma su cigaba da kasuwancin su.
Wasu Fulani 10 yan gida daya a garin Gwanara a karamar hukumar Baruteen na jihar Kwara sun riga mu gidan gaskiya bayan sun sha wani maganin gargajiya a ranar Ju
Kamar yadda jam'iyya mai.mulki ta yi wa zangon mulkin take da mataki na gaba, gwamna Ganduje yace aikin ta'addanci a Najeriya shima ya shiga mataki na gaba.
Babban mataimakin shugaban kasa Buhari a fannin yada labarai, Malam Garba Shehu ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari da tauraron damokaradiyya a Najeriya.
Shahararren malamin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi zargin cewa akwai wasu bara gurbi a hukumomin tsaro da ke hada kai da yan bindiga wajen samun makamai.
Labarai
Samu kari