Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Matsalar tsaro a Najeriya da kashe manyan mutane ba sabin abu bane, wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe matar tsohon kwamishina a jihar Oyo.
Ofishin kula da kasafin kudi na tarayya ya ce dole ne ’yan Najeriya su yarda cewa kasarsu matalauciyar kasa ce sai dai za ta iya zama attajirar kasa a gaba.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta gigita kafafen sada zumunta bayan ta amince da tayin auren saurayinta. Matar mai amfani da @swiss_scarlet a Instagram ta wallafa.
Lokacin gudanar da aikin Hajj a ranar 15 ga watan Afrilun 1997, wata gobara mai karfin gaske ta tashi a birnin Mina mai tantuna da ke kusa da Makkah, inda ta ha
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya nada Injiniya Suleiman Umaru Lere a matsayin sabon sarkin masarautar Lere a jihar Kaduna, Daily Trust ta ruwaito.
Babban malamin addinin musulunci, Dr Sheikh Ahmad Gumi ya ƙaryata cewa hukumar tsaron farar hula, DSS, ta gayyace shi, Daily Trust ta ruwaito. Peter Afunanya,
Shugabar kwalejin koyar da jinya tare da ungwan zoma, Rukaiya Shettima Mustapha ta samu takardar tuhuma a kan dakatar da wasu dalibai da tayi kan cewa basu bi.
Wata mai kwalliya mai suna Priscilla Appiah ta samu jinjina da yabo daga masu amfani da kafar sada zumunta.Kwalliya ta rangadawa mahaifiyarta wacce ta mayar da.
Rikicin cikin gida na ƙara zafi a jam'iyyar PDP reshen jihar Anambra, inda a yau Jumu'a uwar jam'iyyar ta ƙasa ta rushe shugabancinta reshen jihar Anambra.
Labarai
Samu kari