Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Shugabannin yankin kudu maso kudu sun bayyana bukatarsu ga sake fasalin Najeriya. Sun ba shugaba Buhari wa'adin watanni uku kacal don tabbatar da hakan a kasar.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ci gaba da shigo da tukwanen gas saboda har yanzu kasar ba ta wadata da adadin da zai isa ko ina a kasar ba idan aka duba.
Ministan Buhari ya bayyana dalilan da zasu sa Najeriya ta cire tallafin man fetur kowa ma ya siya kamar yadda ake saye a duniya. Ya ce hakane mafita ga kasar.
Kokarin tsige shugaban hukumar yaki da rashawa na jihar Kano,PCAC, Muhuyi Rimingado,ya tsananta sakamakon zargin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ake na takura.
Ana ganin dai sace sarakuna na ƙara zama ruwan dare a Najeriya, inda wasu masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da basarake a jihar Ekiti, Suka bar matarsa.
Haramtacciyar kungiyar tsaro ta ESN a kudu maso gabashin Najeriya ta hakkala wani boka nata saboda yin zafin da bai yi tasiri a kan 'yan sanda ba. Sun kone gida
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika tawagar wakilansa domin ganawa da iyalan Sarkin Bichi kan sa ranar daurin auren 'dansa, Yusuf Buhari, da Zahra Ado Bayero.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bada umarnin dakatar da wata kungiyar taimako ta kasar waje mai suna ACTED bayan bankado cewasuna koyar da jama'a harbi.
Rahotanni sun ce kan ‘Yan ta’addan ISWAP da na kungiyar Boko Haram ya hadu. An tabbatar da hadin-kan bangarorin biyu a wani bidiyo da aka fitar yau da rana.
Labarai
Samu kari