Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata wani rahoto da ke yawo cewa wasu 'yan ta'adda sun kai hari sansaninta na jihar Kaduna a yau Asabar, 26 ga watan Yuni.
Kungiyar tsageru ta Niger Delta Avengers, wacce aka sani da tada kayar baya a yankin Niger Delta yayin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari na farko,sun sanar.
Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun kai samame kan ‘yan haramtaciyyar kungiyar nan masu nema kafa kasar Biyafara inda suka halaka wasu da dama daga cikinsu.
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Ekiti, sun samu nasarar cafke wasu ɗalibai 10 da ake zargin cewa suna da hannu a yin garkuwa da wani abokin karatun su.
Kwamishinar Lafiya a Jihar Borno, Juliana Bitrus, ta aika takardar tuhuma ga shugabar Kwalejin Aikin Jinya da Ungozoma Rukaiya Shettima Mustapha, saboda dakatar
Kimanin kashi 90 na daliban da suka rubuta jarrabawar kwalifai a Jihar Kano sun gaza tabuka wani kwazo. Cin jarrabawar ta kwalifai kan bai wa dalibi damar.
'Yan sandan Jihar Katsina sun cafke wani mutum mai shekara 40, Ibrahim Abdullahi tare da wasu mutane uku da ake zargi da safarar bindigu ga yan bindiga a jihohi
A yaki da ake ci gaba da yi kan 'yan fashi da miyagu, rundunar 'yan sandan Katsina ta damke wani madugun mai siyar da makamai ga 'yan fashi, Ibrahim Abdullahi.
Tun bayan harin da wasu yan bindiga suka kai kan hanƴar Maiduguri zuwa Kano a watan Fabrairu, ba'a sake samun wani hari ba, sai ranar Jumu'a da ta gabata .
Labarai
Samu kari