Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Tun bayan wata jita-jita da aka yaɗa lokacin da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, yake Landan hutawa da kuma duba lafiyarsa, O. Obasanjo ya sake taɓo zancen.
A raar Lahadi ne Sojoji sun bankado sharrin da Boko Haram su ka shirya, sun yi maza sun dauki mataki bayan Operation Hadin Kai ta kashe BHT/ISWAP a garin Borno.
Bayan ƙungiyar ƙwadugo ta ƙasa ta yi barazanar sake shiga yajin aiki a Kaduna, Gwamnan jihar ya fito fili ya faɗaw shugaba Buhari cewa ba zai amince a sake ba.
An harbi dalibin kwallejin Iimi na Gidan Waya da ke karamar hukumar Jema'a a jihar Kaduna har lahira kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Marigayin yana zanga-
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan yayi sabuwar amarya a sirrance a wani biki da ba a tara jama'a ba a jihar Borno,SaharaReporters ta tattaro haka.
Kasancewar sheikh Gumi na sanya baki a saki ɗaliban da aka sace, ƙungiyar NANS ta ƙasa ta gana da shehin malamin domin tattauna yadda za'a kuɓutar da ɗalibai.
Mutum daya aka bindige har lahira yayin da masu gudanar da ibada da dama suka jikkata a wani hari da aka kai masallaci a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, Daily
tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo, ya bayyana cewa nan da shekaru kadan Najeriya za ta shiga mummunan hali matukar ba sarrafa yawan haihuwa ba a kasar.
Rahotanni sun ce facaka da kudi da aka yi a NPA ta kara tashi bayan kusan shekaru uku. Gwamnatin Tarayya ta ce NPA ta ki biyan FIRS harajin N44b a shekarar 2018
Labarai
Samu kari