Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Tun bayan ɗaukar matakin wajabta wa kowane ɗan Najeriya ya haɗa layin wayarsa da lambar ɗan ƙasa NIN, FG ta kasa aiwatar da hakan yayin da take ƙara wa'adin.
Wata dattijuwar mata 'yar Najeriya ta haihu yayin da take shekara 55 a duniya kuma wannan haihuwar ce ta fako. Matar mai shekaru 55 ta shiga tashin hankali.
Gwamnatin Benue a ranar Litinin ta rushe wasu gidaje biyu da ake zargi mallakin Cephas Aondofa Shekere, da aka fi sani da 'Azonto' ne, kuma wanda aka nema ruwa
Bayan shugaba Buhari ya yi martani kan barazanar kungiyar tsagerun Neja Delta, kungiyar kabilar Ijaw ta gargadi shugaban kasa kan abinda kan iya biyo baya.
A halin rashin tsaron da ake ciki yanzun a Najeriya manyan mutane ma ba su tsira ba, inda wasu yan bindiga suka kaiwa tshohon kwamishina a jihar Ondo hari.
Majalisar Dattawa ta gano Shugabanni sun yi wa Ma’aikata kar-kaf, sun wawuri N84bn. Amma shugaban NSITF ya musanya wannan zargi, ya ce ba su saba wa doka ba.
Yanuwa sun biya kudi, an samu Mai martaban da aka yi garkuwa da shi ya fito. Jami’an tsaro sun ce an tsare Sarkin ne a jejin da ke tsakanin Ode Ekiti da Agbado.
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahoto dake yawo na cewa ta tura jami'an tsaro domin musgunawa dalibai masu zanga-zanga a kwalejin ilimi, wanda hakan ya.
Tsohon gwamnan Zamfara, AbdulAziz Yari (Shehi, a ranar Litinin ya yi maraba da magajinsa, gwamna Bello Matawalle, zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC).
Labarai
Samu kari