Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wasu matasa 40 a kan zarginsu da ayyukan badala a cikin birnin Kano.Kwamandan Hisbah, Dr Harun Ibn-Sina, ya bayyana hakan.
Wata kungiyar Ibo ta bayyana jin dadinta da kame shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu. Ta ce wannan shine farkon karshen tashin tashina a yankin kusu maso gabas.
An gargadi kasashen duniya game da ci gaba da bai wa gwamnatin Najeriya rance kan hujjar cewa a yanzu Najeriya kasa ce da ake sanya alamar tambaya kan rikon cin
Tun bayan da kotu ba bada belin shugaban ƙungiyar tawaren IPOB, Nnamdi Kanu, ba'a sake ganinsa ba, saboda ya tsallake duk sharudɗan kotu ya fece daga Najeriya.
Bayan da majalisar dattijai ta tabbatar da nadin shugaban hafsun sojoji Manjo Janar Faruk Yahaya, a yau majalisar wakilai ita ma tabbatar da nadin bayan bincike
Kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja ta bada umurnin a ajiye mata shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu a hannun hukumar tsaron
Bayan kame shugaban IPOB Nnamdi Kanu, wasu mutane da dama sun kagu don sanin wanene shugaban na haramtacciyar kungiyar fafutukar ballewa ta mutanen Biafra.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar PDP, Femi Fani-Kayode, ya zagi jam'iyyarsa kan barazanar da take na maka Gwamna Bello Matawalle.
An cafke shugaban kungiyar masu fafutikan kafa kasar Biyafara, Nnamdi Kanu kamar yadda The Cable ta ruwaito. Rahoton na The Cable ya ce za a dawo da shi Nigeria
Labarai
Samu kari