Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Tsohon Ministan sufuri kuma mai neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar ADC, Rotimi Amaechi, ya sha alwashin gyara Najeriya cikin shekara hudu.
Gwamnatin tarayya ta amince za ta fara biyan ma'aikatanta sabon alawus na 40% domin kaucewa barazanar da suka yi ta tsunduma yajin aiki a Najeriya.
Rundunar soji ta dira sansanin 'yan ta'addan IPOB ta kuma hallaka da dama cikin 'yan ta'addan. Sun kwato bindigogi tare da ceto wata jami'ar 'yar sanda a wajen.
Hukumar wata jami'ar Najeriya, ta bayyana cewa, masu bincike a jami'ar sun kera maganin Korona, wanda a cewarta zai kammala nan ba jimawa ba bayan bincike.
Ministan ma'aikatar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya zata tallafa wa yan Najeriya kimanin miliyan ɗaya da N5,000 .
Wani Lauya ya ce sai dai gidan yari za su cika makil idan aka ce za a kama masu yin Twitter. Ya ce ayi a gama, amma haramta Twitter a kasar nan ba zai yiwu ba.
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya "taya" Najeriya murna game da dakatar da ayyukan Twitter a kasar. A ranar 4 ga Yuni, Lai Mohammed, ministan labarai, ya b
Oluwarotimi Agunsoye, dan majalisar wakilai a Najeriya yace gwamnatin ta fadi warwas saboda yadda ta kasa baiwa rayuka da kadarorin 'yan kasa kariya a Najeriya.
Safinatu Buhari ta kasance malamar makaranta kuma matar shugaban kasar Najeriya a lokacin da mijinta Muhammadu Buhari yayi mulkinsa na farko wato mulkin soja.
Tsananin fari zai shafi jihohin arewacin Najeriya irinsu Sokoto, Zamfara, Yobe,Kebbi, Katsina, Neja da wasu sassan jihar Borno, cibiyar duba yanayi ta Najeriya.
Yan kasuwar Arewa masu sayar da abinci sun yi barazanar sake komawa yajin aikin su tare da katse hanyar samar da abinci a duk fadin kasar saboda rashin tsaro.
Labarai
Samu kari