Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wasu daga cikin daliban Islamiyya da aka sace a wata makarantar Islamiyya dake jihar Neja sun samu damar kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa das
Dan gwagwarmayar Yarbawa, Sunday Adeyemo Igboho, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya karyata labarin dage taron gangamin da ya shirya a Legas. Ana cikin farg
Kafin zuwan ranar gangamin da Yarabawa zasu yi a jihar Legas na ranar 3ga watan Yuli, mai rajin kare hakkin Yarabawa Sunday Adeyemo ya tabbatar da cewa zasu yi.
Mele Kolo Kyari ya ce Gwamnatin Tarayya za ta mallaki 20% na kamfanin tace mansa, Mele Kyari ya ce Aliko Dangote bai ji dadi da Gwamnati za ta yi hakan ba.
Wani sabon zargi da ake wa rundunar sojin ƙasa na ƙin biyan ƙananan sojoji alawus ɗinsu ya jawo hankalin majalisar wakilai ta ƙasa, ta bada umarnin yin bincike.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ba hukumar JAMB wasu shawarwari a Facebook. Ahmad Abubakar Gumi ya fito ya soki yadda Hukumar ta ke aiki a gwamnatin nan.
Sojojin kasar Senegal sun ce sun yaba da kokarin sojojin Najeriya wajen yaki da ta'addanci duba da yanayin gogewarsu da kwarewarsu. Suna neman hadin gwiwa.
Bayan cikar kwana 40 da rasuwar marigayi shugaban rundunar sojin ƙasa, janar Ibrahim Attahiru, sojoji sun gudanar da addu'a ta musamman ga jami'an da suka rasu.
Kingsley Kanu, dan uwan Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ya ce an kama dan uwansa ne a kasar Kenya. Gwamnatin tarayya ta yi shiru kuma bata sanar da inda.
Labarai
Samu kari