Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Yayin da ake shirin zaben 2027, wata kungiyar Tijjaniyya ta yi barazanar janye goyin bayanta ga Shugaba Tinubu idan ba a sako Sheikh Sani Khalifa Zaria ba.
Za a sallami duka wasu Sojojin da ke gaba da COAS a gidan Soja, alamu sun nuna za a rasa manyan Sojoji 70 a sakamakon nada Janar Farouk Yahaya Hafsun Soja.
An fara gyaran titin Gwarzo zuwa Dayi bayan watanni 7 da FEC ta amince da kwangilar a 2020. Gwamnati ta ce za a gama aikin a 2023 da za ayi shekaru 20 ana mora.
Shugaban Sojojin Sojan kasa ya soma tankada da rairaya bayan ya shiga ofis. Kakakin Sojan kasa mai shirin barin gado ya fadi abin da ya sa aka yi canje-canjen.
Amurka ta soki Najeriya kan matakin dakatar da amfani da Twitter. Sakataren gwamnatin Amurka ya ce ba daidai ba ne a hana jama’ar kasar fadin abin da suke so.
An tsallake wasu manyan jami'an sojoji da suka fi Farouk Yahaya mukami ne aka nada shi babban hafsan sojojin kasa saboda kwarewarsa da dadewarsa a Arewa maso Ga
Yankin Kudancin Najeriya na ƙara faɗawa cikin wani yanayi mai ban tsoro a ɓangaren tsaro, inda a yankin aka maida jami'an tsaro abun hari da kuma kashe wa.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa idan ya sauka daga karagar mulki, gonarsa zai koma domin kula da shanunsa. Ban taba barin gonata ba, Buhari yace.
Fitacce kuma jarumin mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abba Kyari ya bayyana yadda ya samu barazana sama da 100 daga Boko Haram, 'yan bindiga, masu garkuwa.
Labarai
Samu kari