Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Karamar ministar masana'antu, cinikayya da hannun jari, Ambasada maryam Yalwaji Katagum, wacce ta yanke jiki ta fadi a wani taro a ranar Litinin ta fara lafiya.
A dokar PIB, Majalisar Tarayya ta rage kason da za a ba jihohi masu arzikin mai daga 5% zuwa 3%. Sai dai Kungiyar Gwamnonin sun kuma ki yarda da wannan batu.
An gano yadda hukumar FIRS ta ba mutane aiki ba tare da kowa ya sani ba kwanaki. Ana zargin hakan ya jawo albashin ma’aikata sai an yi da gaske ya ke fito wa.
Wani jirgin AN-26 na kasar Rasha mai dauke da akalla mutum 28 ya bace a yankin Kamchatka dake gabashin kasar Rasha, kafafen yada labaran sun ruwaito hukumomi.
Dakarun Sojin 195 Battalion, Sakta 1 Operation Hadin Kai, tare da jami'an sa kai CJTF sun samu nasarar damke masu kaiwa yan ta'addan BokoHaram makamai da kayayy
Shugaban rundunar sojin kasa, COAS Manjo Janar Faruk Yahaya a ranar Litinin ya gwangwaje tsohon jarumin fina-finao, Usman Baba Pategi wanda aka sani da Samanja.
Majalisar dokokin jihar Legas ta gabatar da kudurin da zai hana 'yan sanda gabatar da masu laifi a gaban 'yan jarida saboda wasu dalilai da ta bayyana na tsaro.
Gwamnonin kudu sun bayyana sabon tsarin aiki ga jami'an tsaro a yankunansu na kudu biyo bayan kame Nnamdi Kanu da barazanar kame Sunday Igboho. Sun bayyana dali
Labarai
Samu kari