Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Maryam Katagun, ƙaramar ministan kula da ma'aikatun kasuwanci da zuba hannun jari, ta yanke jiki ta faɗi yayin da take ƙoƙarin jawabi a wurin taro a Bauchi.
Rahoto ya bayyana cewa, wasu daga cikin daliban makarantar Baptist ta Kaduna da aka sace a yau sun samu sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka sace su.
Shugaban Kwamitin tsaftace birnin tarayya Abuja, Ikharo Attah, ya jagoranci rushe jerin gine-gine da runfuna da aka kafa a kan hanyar filin jirgin Nnamdi Azikwe
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo, ya magantu kan zargin da wasu rahotanni suka yi na cewa, yana kokarin kafa wata sabuwar jam'iyyar siyasa.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Faruk Yahaya, ya amince sa sauyin wurin aikin hafsin soji 526 dake rundunar sojin kasa zuwa wurare daban-daban na kasar nan.
A karo na biyu, wasu mutane ɗauke da makamai sun kutsa cikin gidan shugaban NLC reshen Taraba, inda suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba'a sani ba.
Rahoton da Kegit.ngta samu na cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da Muhyi Magaji Rimin Gado, shugaban Hukumar karbar korafe-korafe da cin hanci da ra
Sojoji sun dakile harin da aka yi yunkurin kaiwa Faith Academy, wani makarantar sakandare mallakar cocin Living Faith Church Worldwide, ta Bishop David Oyedepo
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta samar da bindigogi ga ma'aikatan kashe gobara a Najeriya saboda wasu dalilai na tsaro da kare dukiyoyin jama'a.
Labarai
Samu kari