Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Idan za ku tuna, kanakin baya 'Yan DSS su ka dura gidan Sunday Igboho, su ka yi gaba da mutane. Igboho ya kai karar Gwamnati a kan tsare masa yara da aka yi.
Hukumar kula da dakile cutuka masu yaduwa, NCDC, ta ce ta gano mugun nnau'in cutar korona mai suna SARS-Cov-2 a jihar Delta dake Najeriya a ranar Alhamis d.
Wasu mutane 4 yan gida daya sun mutu sakamakon guda da suka ci a abinci, wata daya bayan wasu mutum 11 yan gidan sun mutu bayan shan maganin gargajiya, hukumar
A jiya ne wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne suka kai hari wani ƙauye a jihar Adamawa, Shugaba Buhari ya sha alwashin hukunta duk wani mai aikata laifi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nadin Mahmoud Balarabe a matsayin mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawan jihar Kano watau PCACC.
An gano wasu daga iyayen daliban da aka sace daga makarantar sakandaren Betel Baptist da ke Kaduna suna kuka cikin bidiyo da aka yada a shafukan sada zumunta.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke mataimakin kwamishinan ƴan sanda na bogi a wani otel a birnin Kano, The Punch ta ruwaito. LIB ta ruwaito cewa mai magan
Gwamnatin tarayya ta ce dole kamfanonin sufurin jiragen sama su mayarwa fasinjoji kudin tikitinsu baki daya idan har aka samu jinkiri da ya kai na awa biyu dole
Farfesa Attahiru Jega, shine ya jagoranci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC a zaɓen shekarar 2015, lokacin da shugaba Buhari ya samu nasara a farko.
Labarai
Samu kari