Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Tsohon sanatan Kaduna ta kudu, Sanata Shehu Sani, yace ya kamata gwamnati ta mauda hankalinta wajen kama manyan shugabannin yan bindiga ba wai yan taware ba.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana matsayarsa kan tsayawa takara idan jam'iyyar APC ta hanashi tikitin zabe ta bai wa wani dan takara daga yankin kudanci.
Bayan samun sauƙin yanayin da annobar cutar korona ta jefa al'umma ciki, an sake gano wata sabuwar da ta fi ta baya hatsari wajen yaɗuwa da kuma kashe mutane.
Jami'an tsaro sun afkawa dajin Kaduna domin neman inda 'yan bindiga suka boye sarkin Kajuru da aka sace a karshen makon da ya gabata. Ana kan binciko inda yake.
Tun bayan da shugaba Buhari ya aike da sunan tsohuwar mai taimaka masa, Lauretta Onochie zuwa majalisa, daga nan ne cece-kuce ya ɓarke daga jam'iyyun adawa.
Ana fuskantar matsalar rashin tsaro a jihar Kaduna, inda ake yawan garkuwa da mutane. Bayan sace dalibai, an dauke Sarki, ana bin mutane a gida a dauke su.
Za a ji Atiku Abubakar ya ajiye dukiyarsa da tsufansa a gefe, ya koma daukar karatu. Dr. Akinwumi Adesina ya tona abin da Duniya ba ta sani ba a ranar Asabar.
A daren ranar Lahadi ne hotunan wata zukekiyar budurwa tare da fitaccen dan kwallon kafa Ahmed Musa suka bayyana a shafuka daban-daban na Instagram daren jiya.
Abu ne a zahiri ka ga ma'aikacin banki ya wuni a wurin aiki, ba shi da lokacinsa sai na aiki tukuru. Wannan yasa, ga gaskiyar lamarin aikin banki a Najeriya.
Labarai
Samu kari