'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.

Ana saran Shugaba Buhari zai ƙaddanar da gidaje 10,000 da gwamnatinsa ta gina wa yan gudun hijira kafin ya koma Abuja. Ya sake yiwa yan Arewa-gabas alƙawari.
Biyo bayan sace daalibai a kwalejin gwamnatin tarayya dake Yauri a jihar Kebbi, wani dan majalisa ya tabbatar da faruwar lamarin kasancewar mazabarsa ce yankin.
Yan ta'addan da ba a san yawansu sun halaka sakamakon ayyukan kakkabar 'yan ta'adda da sojoji suka yi a yankin kudu maso gabas da kudu kudu na kasar nan a ciki.
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta yi kira da a gaggauta sakin dalibai 136 da aka sace a wata Makarantar Islamiyya a Jihar Nej
A yau Alhamis shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya fara ziyarar aiki ta kwana ɗaya a Maiduguri, Borno. Shugaban ya kai ziyara fadar mai martaba shehun Borno
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gagara boye farin cikinsa a ranar Alhamis a Maiduguri bayan da ya kaddamar da ayyuka bakwai cikin 556 da Gwamnan Jihar Borno.
A halin yanzun yan ta'adda ba su ɗauki ran ɗan adama a bakin komai ba kamar yadda sace-sacen mutane ke ƙara yawaita a a Najeriya. An kashe yayan manomi 2 a Ondo
Ofishin hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa (EFCC) ta fara bincike kan zargin wasu mutum uku da ake da hada kai wurin cuta tare da buga.
Masu garkuwa da suka kai hari kwallejin gwamnatin tarayya da ke Birnin Yauri, jihar Kebbi, sun harbi dalibai biyu a cewar wani shaidan gani da ido, rahoton Dail
Labarai
Samu kari