Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Hukumar ICPC ta koka kan yadda Najeriya ke dabai-baye da basussuka duk da cewa, za ta iya magance matsalolin da take fuskanta na bashi cikin sauki a yanzu.
Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin da suka koma APC daga jam'iyyar PDP a cikin kwanakin nan. Shugaba Buhari ya kuma karbe su hannu bibbiyu a fadarsa a Abuja.
Babban kotu da ke zamanta a Abuja ta yi barazanar bada umurnin a kamo mata Stella Oduah, tsohuwar ministan sufurin jiragen sama saboda cigaba da rashin gur
A kwanakin baya ne wasu mutane ɗauke da makamai suka yi awon gaba da sarkin Kajuru, Alhaji Alhassan Adamu, a gidan sa tare da wasu iyalansa, yanzun ya kuɓuta.
Biyo bayan kame Nnamdi Kanu, da ggwamnatin tarayya ta yi, ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta garzaya ta gana da akanta Janar, kuma ministan Shari'a, Abubakar Malami.
Kaburbura 650 ne suka rufta a babban makabartar garin Gashua da ke karamar hukumar Bade a jihar Yobe sakamakon ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu yankunan garin
A karo na biyu cikin makonni 3, rufin babban ginin majalisar tarayyar Nigeria a Abuja yya sake yoyo bayan ruwan sama kaman da bakin kwarya da aka yi a ranar L
Miyetti Allah ta zargi gwamnoni kudu maso yamma da boye dan gwagwarmaya Sunday Igboho a yayin da hukumar yan sandan farin kaya ta DSS ke namansa ruwa a jallo.
Bayan kammala muƙala da malaman Kano, Sheikh Abduljabbar zai amsa tambayoyi a ofishin rundunar yan sandan Kano, bisa zargin yiwa wani malami barazana da rayuwa.
Labarai
Samu kari