Masu zanga-zanga kan tabarbrewar tsaron Najeriya sun sake fitowa a rana ta uku a Abuja, sun toshe titin Karu-Nyanya domin jawo hankalin gwamnatin tarayya.
Masu zanga-zanga kan tabarbrewar tsaron Najeriya sun sake fitowa a rana ta uku a Abuja, sun toshe titin Karu-Nyanya domin jawo hankalin gwamnatin tarayya.
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Hukumar JAMB ta bayyana cewa yanzun kam ta yarda ɗalibai sun yi mummunar faɗuwa a jarabawar TTME 2021, amma tace annobar korona ce ta. jawo wa ɗaliban faɗuwa.
Bayan nada sabbi kwamandoji, Boko Haram da ISWAP sun bayyana sabbin tsare-tsare na ci gaba da karbar haraji daga mazauna yankunan da suke aikata munanan ayyuka.
Sunday Igboho ya rubuta wasika ga gwamnatin tarayya yana neman a biya shi diyyar makudan kudade bisa barnata gidansa da aka yi lokacin da aka mamaye gidansa.
Jihar Akwa Ibom na ɗaya daga cikin jihohin yankin kudu dake fama da harin yan bindiga a kan jami'an tsaro, wasu yan ta'adda sun jikkata jami'ai uku a jihar.
Wasu yan bindiga sun kai mumunan hari cibiyar bincike da magance cutar tarin fuka da kuturta watau National Tuberculosis and Leprosy Centre dake garin Zaria.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya nuna tsantsar tausayinsa bisa yanayin yadda yan gudun hijira ke gudanar da rayuwarsu cikin zullumi da fargaba.
Hukumar NDLEA ta cafke wata mata da dawo Najeriya daga kasar Brazil dauke da hodar iblis 100 a tattare da ita. An ciro wasu daga cikin al'aurarta bayan bincike.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna sun tabbatar da ceto wani jariri dan wata 10 daga hannun wata 'yar aikin da ta sace shi zuwa wani wuri. Ana kan bincike.
Wata tankar gas ta kubcewa wani direba, in da ya yi wuf ya fada cikin wata kasuwa, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 10 a cikin kasuwar nan tak
Labarai
Samu kari