Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Shugban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ji daɗi da matuƙin jirgin NAF ya tsira da rayuwarsa biyo bayan kakkaɓo jirgin da wasu yan bindiga suka yi a jihar Zamfara.
Sarkin Daura, Umar Farouk ya dauki sarautar Aminin Shugaba Buhari, Shugaban kasar Guinea, Alpha Conde, ya ba Yusuf Buhari, ba tare da Conde ya ajiye rawani ba.
A jiya ne Muhammadu Sanusi II ya jagoranci Musulmai, sun yi sallar idi. Tsohon Sarki Sanusi II ya yi sallar idi a Kaduna, ya yi limanci a filin Murtala square.
Daya daga cikin masarautun da gwamnatin Kano ta yanzun ta kafa, masarautar Karaye, ta dakatar da daya daga cikin masu rike da mukamin gargajiya bisa wani zargi.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yayi watsi da kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar wanda aka baiwa alhakin juya akalar jam'iyyar jihar.
Gwamnati ta zauna da tubabban ‘Yan bindiga, an kubutar da mutum 100 a Zamfara. Jami’an tsaro sun ce an kubutar da wadannan Bayin Allah ne a karamar hukumar Maru
Matasan wani gari a kasar Ghana sun haifar da ce-ce-ku-ce a kan intanet kan martanin da suka yi ga wani tallafi daga wani dan majalisa ya yi musu. Kalli bidiyon
Dattijon Kudu, Edwin Clark ya ce ba za su bi Ibo, su shiga Biyafara idan an raba Najeriya ba. Clark ya ce ya kamata a rika ba Ibo mukamai, a kara masu jiha.
Wadansu mazauna wani kauye a Jihar Zamfara (da aka sakaya sunan kauyen) a ranar Litinin sun ba da haske kan yadda suka ceto matukin jirgin saman sojin jim kadan
Labarai
Samu kari