Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Yan Najeriya da ke neman aiki tare da FG an gabatar musu da sabbin dama a yanzu haka yayin da FRSC, rundunar Sojin Sama da kuma Sojojin Najeriya ke daukar aiki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 20 ga watan Yuli, ya bi sahun danginsa a garin Daura, jihar Katsina domin yin bikin babbar Sallar Eid-el-Kabir.
Manjo Janar Christopher Musa, kwamandan rundunar hadin guiwa ta tsaro dake yankin arewa maso gabas ta Operation HADIN KAI (OPHK) yayi kira ga sojojin sashin da.
Ma'aikatar ilimi ta jihar Kano ta sauke Shugaban Makarantar GSS Dambatta, Sabo Muhammad Ahmad daga mukaminsa saboda bai wa daliban da ke NECO hutun Sallah.
Yayin da al'umman Musulmi suka gudanar da bikin babban Sallah a yau Talata, Gwamna Abdulrazaq na Kwara da Bukola Saraki sun hadu a filin Idi, basu gaisa ba.
Babbar Kotun Tarayya ta yanke wa wani Innocent Destiny hukuncin wankin bandakin wajen wasa na Mpape, Abuja na tsawon kwanaki 60 saboda yunkurin yaudarar mutane.
Dakarun sojin Najeriya sun sheke wasu mutum uku da ake zargin 'yan Boko Haram ne tare da damke wasu 11 a cikin kokarin kawo karshen ta'addanci da suke yi yanki.
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce har yanzu tsarinsa na fitar da yan Nigeria miliyan 100 daga kangin talauci cikin shekaru 10 zai yiwu, Daily Trust ta ruwaito.
Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta kudu a majalisar dattawa, Ali Ndume a ranar Litinin ya bukaci babbar kotun tarayya dake zama Abuja da su sahale masa zama.
Labarai
Samu kari