Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Wata kungiyar Yarbawa ta bayyana matsayarta bayan da gwamnatin Najeriya ta yi nasarar cafke Sunday Igboho mai rajin kare hakkin Yarbawa. Ta ce bata tare dashi.
Allah ya yi wa Danjuma Barde, sarki mai sanda mai daraja ta ɗaya a ƙaramar hukumar Chikun ya rasu. Leadership ta ruwaito cewa basaraken ya rasu ne a safiyar ran
Lauya da ke kare mai rajjin kare hakkin Yarbawa Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho, ya bayyana irin mummunan halin da wanda ya ke karewa ke ciki a h
Wani abin bakin ciki ya faru a jihar Kwara, a ranar Laraba, a yayin da hayaki daga janareta ya yi sanadin rasuwar mutane 4 kamar yadda Daily Trust ta ruwaito a
Masu neman kafa kasar Yarbawa suna shirin yin zanga-zanga saboda tsare daya daga cikin jagoran tafiyarsa Cif Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya nuna wa yan Najeriya irin basirar da yake da ita ta hada takalmi duk da matsayinsa, gwamnan ya shiga makaranta tun a baya
Rundunar sojin Najeriya sun tabbatar da karbar wasu mayakan Boko Haram da suka mika wuya ga rundunar sojojin ta Najeriya. An bayyana adadin mayakan da aka karba
'Ya bindiiga sun sace wasu mutane shida mazauna Tungan-Maje a ƙaramar hukumar Gwagwalada ta Abuja. Daily Trust ta ruwaito cewa masu garkuwar da suka afka unguwa
Gwamnan jihar Borno ya sanar da tallafin miliyoyin kudade ga sojojin da suka ji rauni a jiharsa yayin yaki da 'yan ta'adda da masu tayar da kayar baya a yankin.
Labarai
Samu kari