Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
A jawabin da mai martaba sarkin Muri ya yi a ranar babbar sallah (Eid-el-kabir) na baiwa fulani makiyaya wa'adin wata ɗaya, su bar dazuzzukan jihar Taraba.
Sunday Igboho, mai fafutuka, yana a tsaka mai wuya yayin da jami'an gwamnatin Jamhuriyar Benin suka fara yi masa tambayoyi tare da matarsa ‘yar kasar Jamus.
A lokacin da mutane da yawa ke neman gajeriyar hanyar samun arziki, 'yan Najeriya hudu sun mayar da makuddan kudade da aka tura cikin asusun su bisa kuskure.
Hukumar jami'an dake tsaron gidan gyaran hali, wadda aka fi sani da ganduroba, ta bayyana gaskiyar lamari game da rahoton dake yawo kan Sheikh Abduljabbar.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kaiwa madakatar duba abun hawa ta yan sanda hari, inda suka kashe jami'ai aƙalla hudu da kuma wasu mutane da suka zo wucewa.
Jiya Gwamna Matawalle ya sha zagi fili a bainar Jama’a daga wurin ‘yan sanda. Jami’an sun zazzagi Gwamnan Zamfara bayan ‘Yan bindiga sun kashe abokan aikinsu.
Hotunan Reverend Father Peter Ayanbadejo ya zaburar da mutane da dama a shafukan sada zumunta bayan ya yi bikin Eid-el-Kabir tare da Musulmai a jihar Ogun.
Lauyoyin Hukumar EFCC sun sake koma wa wajen Alkalli da Jide Omokore. Jide Omokore zai rasa wasu daga cikin dukiyoyi, gidaje da kudin da ya tara a bankuna.
‘Yan Boko Haram, ‘Yan bindiga, Dakarun IPOB sun yi ta’adi. A Zamfara, Kebbi da Neja ne ‘Yan bindiga suka kashe mutum kusan 500 cikin watan Yunin da ya wuce.
Labarai
Samu kari