Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Kungiyar abincin duniya WFP da kungiyar aikin noma ta duniya FAO sun lissafa Arewacin Najeriya daga cikin sabbin wuraren da za'a fi fama da yunwa a fadin duniya
Mashawarta na musamman ga Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, su uku sun fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun koma All progressive Congress
Rundunar Sojojin Najeriya na Bataliya 200 a karamar hukumar Bama da ke jihar Borno sun tsare wasu mayakan Boko Haram, matansu da yaransu yayinda suka mika wuya.
Dubun mutumin, mazaunin anguwar Sabuwar Gandu da ke birnin Kano ta cika ne ranar Juma’a lokacin da jami’an tsaron unguwar suka kama shi bayan ya shiga da wata.
Rahotannin dake fitowa daga jihar Kaduna sun nuna cewa, 'yan bindigan da suka sace dalibai a makarantar Bethel Baptist, sun sake aike wa da sabuwar bukata.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba ya jin dadin mulkin jihar da ke fama da rashin tsaro. Ya ce sam baya iya yin bacci da daddare saboda yanayin.
Yaya kudaden Najeriya suke? Tarihi ya bayyana yadda aka fara amfani da kudi a Najeriya, da kuma yadda lamarin ya sauya har zuwa yanzu da ake kashe Nairori.
A cewar Hukumar ‘Yan Sanda (PSC) a ranar Juma’a, 30 ga Yuli, DCP Abba Kyari na iya fuskantar mummunar makoma kamar rage mukami, ko kora, ko gurfanar da shi.
Legit Hausa ta samo tarihin lokacin da 'yan Najeriya suka fara sanya kaya Gwanjo. Batu ne na bukata da kuma neman sauki, wannan yasa aka fara sanya kayanGwanjo.
Labarai
Samu kari