Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Fada ya kaure tsakanin bangarorin ƴan bindiga biyu masu adawa da juna a Katsina wadda ya yi sanadin mutuwar shugaban yan bindiga, Nabajallah, da wasu yan bindig
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kutsa babban asibiti gwamnati dake Dansadau a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara a ranar Juma'a,Daily Trust.
Lauyan da ke kare mukarraban dan gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo aka Sunday Igboho su 12 ya yi ikirarin cewa ana ciyar da su wata mugunyar miya
Dan kwamitin rikon kwaryar jam'iyyar APC, Mamman Tahir yace Antoni janar na kasarnan, Abubakar Malami ya shawarci 'yan jam'iyyar dasu fara zabukan gunduma.
Iyalan gidan Zakzaky sun mika godiyarsu ga yan Nigeria da suka tsaya musu a lokacin shari'ar su wacce ta dauki tsawan kwana dubu biyu da hamsin da biyar wanda y
Hukumar taimakon gaggawa ta jihar Kano, SEMA, ta bayyana ranar juma'a cewa akalla mutane 26 sun rasa rayuwarsu, gidaje 1000 sun lalace a wasu kananan hukumomi 4
Yan sandan jihar Katsina sun cafke wata matar aure, Aisha Nura, mai shekaru 27 dauke da kudi Naira miliyan 2.4 na cinikin makamai da aka sayarwa yan bindiga, Th
Wata kotu a jihar Kano ta yanke wa Paul Owne, jagoran wadanda ke sace yaran Kano da sayar da su jihohin kudu hukuncin daurin shekaru 104 a gidan gyaran hali, Da
Wata budurwa ‘yar Najeriya mai suna Aisha Ganiyu ta bayyana irin kalubalen data fuskanta a kasar Mali. A wani bidiyo na tattaunawa da aka yi da ita wanda Legit.
Labarai
Samu kari