Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin fulani makiyaya ne sun kai hari wasu ƙauyuka a jihar Filato, inda suka hallaka akalla mutum 4 da raunata wasu
Bayan mako shida da sace ɗalibai a FGC Yauri, jihar Kebbi, wasu biyu daga cikin ɗaliban sun tero daga sansanin yan bindigan, inda aka gano su a dajin Zamfara.
Yan ta'addan ISWAP sun yi wa jerin gwanon jami'an sojojin ƙasa kwantan ɓauna suka bude musu wuta a jihar Borno, da yawan sojojin sun samu raunuka yayin harin.
Yayin da ake cigaba da sauraron yan bindiga su sako ɗaliban da suka sace a Bethel Baptist bayan biyan kuɗin fansa, Iyayen yaran sun ce yanzun sun koma addu'a
Sufeto janar na 'yan sanda ya nemi a gaggauta dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda nan take saboda samun damar ci gaba da bincike kan zargin da ake masa.
Annobar korona ta barke a sansanin bautar kasa ta jihar Gombe, inda mutane akalla 25 suka kamu kuma aka zarce dasu cibiyar killacewa a garin Kwadom na jihar.
Wasikar gayyata da majalisar jihar Kano ta aikewa Mai shari'a Nura Sagir Umar, shugaban alkalan jihar Kano, ya kawo dimuwa a jihar kamar yadda Daily Trust tace.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kakaba wa yan kasa dokar kulle, saboda sake ɓarkewar sabon nau'in cutar korona bairon wanda ake kira da Delta COVID19.
Kungiyar likitoci a kasar nan (NARD) ta umurci mambobinta dasu tsunduma yajin aikin sai baba ta gani ranar Litinin, 2 ga watan Agusta. An bada wannan umurnin ne
Labarai
Samu kari