'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Karamin Ministan Lafiya, Dr. Olorunimbe Mamora, a ranar Talata, ya yi kira ga shugabannin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa NARD su koma teburin sulhu.
Yayin da ake zargin ko jagoran jam'iyya mai mulki APC, Bola Ahmada Tinubu, jinya yake a Landan, wasu hotun sun watsu inda aka hange shi tare da gwamnan Lagos.
Mimi Adzape-Orubibi, tsohuwar 'yar takarar kujerar Sanata karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Benue, ta mika wasikar barin jam'iyyar mai mulki zuwa ta PDP.
Alhaji Tanko Yakasai, a ranar Litinin ya ce akwai yiwwar gayyatar da EFCC ta yi wa tsohon shugaban majalisa Bukola Saraki na da alaka da siyasar shekarar 2023 d
A yau ne aka tsinci gawar wani jami'in hadin kai na JTF a wani yankin babban birnin tarayya Abuja, wanda tuni jami'an tsaro suka dauke gawar domin bincike.
Ofishin ministan shari'a a Najeriya ya magantu kan tuhumar da FBI ke yi wa Abba Kyari na karbar cin hanci da hada hannu da Hushpuppi wajen aikata wata harkalla.
Kungiyar yan fansho ta kasa ta rubuta wasikar godiya da jinjina ga shugaban ƙasa Buhari busa biyansu wasu hakkokinsu da suke bi bashi na tsawon shekara biyu.
'Diyar Jafar Mahmud Adam ta bankado wata wasika da Mahaifinta ya aiko mata. Wannan Baiwar Allah ta ce ta ga wasikar da aka rubuto a 2002 ne cikin littatafanta.
A bidiyon wanda @instablog9ja, ya wallafa, an ga wani mutumi yana watso kudi ga daliban jami'ar arzikin man fetur ta jihar Delta daga sama su kuma daliban suka.
Labarai
Samu kari