'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Sabon babban alkalin FCT, Justice Salisu Garba ya yi murabus dakanshi bayan an nadashi a matsayin mai gudanarwa na NJI. An samu wannan sanarwarne a wata ta.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kutsa kai gidajen jama'a a Suleja, inda suka sace kananan yara da wasu manyan mutane bakwai
Yan uwa na kwashe marasa lafiyansu daga asibitocin gwamnatin tarayya yayinda yajin aikin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa (NARD) ya shiga kwana ta biyu.
Domin murnar cikarsa kwanaki 100 a ofis, Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta bayyana nasarorin sabon shugabanta, Abdulrasheed Bawa.
'Yan sandan jihar Delta sun kama miji da mata kan yin garkuwa da yarsu mai shekaru 21, Stephanie Solomon Oghenevoke kamar yadda The Punch ta ruwaito. iyayen sun
Shehu Sani, Tsohon sanata wanda ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas kuma tsohon ciyaman a Kwamitin basussuka na gida da waje ya nuna yadda yan bin
A ranar Litinin, an ruwaito barkewar rikici tsakanin jama'an yankin Dorayi Babba a jihar Kano da mabiyar kungiyar IMN da aka fi sani da mabiyar akidar Shi'a.
Babban Limamin ya bukaci Abdallah Gadon Kaya ya fito da wata waya da yace ya yi. Ko dai Dr. Gadon Kaya ya fito ya nemi afuwar Farfesa Maqary, ko ya yi bayani a
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya jajantawa iyalan marigayi Malami Buwai, wanda ya rasu sakamakon doguwar jinya a ranar Litinin, 2 ga watan Agusta a Gusau.
Labarai
Samu kari