'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Kotu ta ba da umarnin kada gwamnatin Buhari ta kame Sunday Igboho ko kuma tursasa tambayoyi akansa. Wannan na zuwa ne a yau Laraba daga wata kotu a jihar Oyo
Wasu mutane ɗauke da makamai, sun kutsa kai cikin wata coci a jihar Lagos, inda suka harbe fasto a kan munbarin cocin ya na tsaka da yiwa wata mata addu'a.
A makon jiya aka dakatar da DCP Abba Kyari daga bakin aiki, sannan DCP Tunji Disu ne ya gaje shi a matsayin shugaban dakarun IRT masu tattara bayanan sirrri.
Yayin da ake fama da annobar cutar korona da kuma ɓarkewar kwalara, wata cuta ta daban ta ɓarke a jihar Sokoto, inda ta kashe mutum 23 yayin da 260 suka kamu.
Kwanaki uku bayan da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta dakatar da shi, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP), Abba Kyari ya bayyana gaban kwamiti.
Bidiyon sojoji suna raka wasu daliban makaranta zuwa makaranta a arewa maso gabacin Najeriya ya taba zukatan mutane da dama. 'Yan bindiga sun fi harin dalibai.
Manyan malamai, ‘yan kasuwa, ‘yan film, mawaka da sauran daukacin al’ummar musulmi sunyi tururuwa wurin halartar jana’izar mahaifiyar Aminu Ala, shahararren.
Masu garkuwa sun kai hari garin Kwankwashe da ke kan hanyar Suleja zuwa Madalla, a jihar Niger a safiyar ranar Laraba sun sace mutane ciki har da yara, Daily Tr
Wasu bata-gari sun kona motocin mutane cikin duhun dare a garin Filato. Mutane biyu ake tunani sun mutu a wannan sabon harin da aka kai cikin daren Laraba.
Labarai
Samu kari