'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Gwamnatin jihar Neja ta yi jimamin rasuwar tsohon sanata daga Neja ta Arewa, Nuhu Aliyu. Gwamnatin ta ce tsohon dan majalisar ya cancanci a yi koyi da shi.
A zaman babbar kotun tarayya dake Abuja na yau Laraba, alkalin kotun ya bada belin mataiamakan Sunday Igboho baki ɗayansu duk da kin amincewa da haka daga DSS
Wasu yan daba dake tawagar adawa da dabar wani ɗalibin kwalejin fasaha ta jiha, sun hallaka shi sannan suka jefar da kansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Dubun wani ɗalibin jami'a a kasar Senegal ta cika a kwana na uku, yayin da mai kula da ɗakin jarabawa ya gano shi da kayan mata yana rubuta jarawar budurwarsa
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), ta cika umarnin da kotu ta bata, inda ta gabatar da gaba ɗaya makusantan Sunday Igboho a gaban mai shari'a ranar Laraba.
Hukumar Kwatsam a jihar Katsina ta sanar da cewa ta damke motoci 13, buhuhunan Shinkafa 314 da wasu kayayyaki da kudin dutinsu ya kai milyan 60 a jihar Katsina.
Hazikin dan Sanda, DCP Abba Kyari, wanda aka dakatar ya jaddada cewa shi fa yana da gaskiya kan tuhumar da ake masa kuma nan ba da dadewa ba gaskiya zai bayyana
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun magantu kan halin da suka shiga yayin da wasu manyan jam'iyyar suka fice daga cikinta a jiya Talata. Sun ce kowa ya kwantar da hanka
Yayin da ake ci gaba da jin rikicin dake faruwa da Abba Kyari na zargin cin hanci a hannun Hushpuppi kan wata harkalla, lauya ya ce akwai bukatar mika shi ga FB
Labarai
Samu kari