Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Shahrarriyar 'yar fafutuka kuma mai rajin kare hakkin mata, Aisha Yesufu, ya bayyana yadda Musulmai, cikinsu har da Malaman addini ke sukarta kan abubuwan da.
Manjo Janar Farouk Yahaya, shugaban rundunar sojin ƙasa, ya yi kira ga dukan masu tada kayar baya su mika makamai su rungumi zaman lafiya kafin sojoji su kariso
A kafafen sada zumunta an zargi Dino Melaye da sace wasu makudan miliyoyi wanda aka ce Hushpuppi ne ya taimaka masa wajen yin awon gaba dasu. Ya karyata batun.
Rochas Okorocha, ya rasa kujerar sarautar gargajiya a jihar Oyo. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da ya ayyana zai gina jami'ar musulunci a jihar Katsina.
Tsohon kwamandan rundunar IRT, DCP Abba Kyari, ya sha tambayoyi na sa'o'i hudu yayinda ya sake gurfana gaban kwamitin binciken kan alakarsa da shahrarren madam.
An saki Aminu Yar'adua, dan marigayi Janar Shehu Musa Yar'adua, daga kurkukun Yola bayyana sulhu tsakanin iyalan mutanen da ya kashe a hadarin motan da ya auku.
Za a ji an soma yin canje-canje a NNPC, an fatattaki COO daga kujerarsa kafin dabbaka PIB. Billy Okoye da Aisha Ahmadu-Katagum sun zama manyan Darektoci a NNPC.
Hukumar EFCC ta ci galaba a kan wasu matasa biyu da ke damfarar al’umma a Najeriya. EFCC ta karbe manyan gidaje, motoci da miliyoyi a hannun ‘Yan damfaran.
Babban kotun jiha ta bada hukunci a shari’ar Rochas Okorocha da Gwamnatin Imo a kan tsohon gwamnan. Okorocha zai rasa dukiyoyin da ya tara yayin da yake mulki.
Labarai
Samu kari