Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Wani sabon harin 'yan bindiga a jihar Anambra, ya yi sanadiyyar asarar makamai mallakar 'yan sandan Najeriya. An ce 'yan bindiga sun hari ofishin ne cikin motoc
Wata tankar mai ta fadi, ta kashe wasu mutane yayin da ta murkushe wata mota dauke da wasu fasinjoji a wani yankin Ibadan na jihar Oyo a kudancin Najeriya.
Wani dalibi ya gina gunkin Aisha Yesufu a cikin aikinsa na kammala jami'a. Ya bayyana dalilin da yasa ya gina gunkinm lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
Sheikh Umar Sulaiman ya rigamu gidan gaskiya yau Litinin da yamma, Kafin rasuwarsa dhine mataimakin shahararren malamin addini islama Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Alkali ya bada umarni a rataye Mutumin da ya kashe mai dakinsa a jihar Jigawa. Za a kashe Rabu Mamman kamar yadda ya kashe matarsa ta hanyar rataye shi a igiya.
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani bawan Allah a Ekiti sannan suka sace mata da ‘yarsa. Sun nemi a biya naira miliyan 50.
Mambobin IPOB sun kone wani fasinja mai suna Nkwogu a karamar hukumar Ahiazu Mbaise dake jihar Imo sakamakon karya dokar zaman gida na dole da suka saka a yau.
Jami'an sojoji a jihar Birno, sun yi gumurzu da ɗauki ba daɗi tsakaninsu da wata tawagar mayakan Boko Haram yayin da suka yi kokarin shiga garin Damboa a Borno.
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya, Sa’ad Abubakar III, ya ayyana Talata a matsayin 1 ga Muharram 1443AH.
Labarai
Samu kari