Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa a ranar Talata, 17 ga watan Agusta sun tabbatar da cafke wasu mutane 14 da ake zargin shahararran masu garkuwa da mutane ne.
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari wani kauye dake Karamar hukumar Zangon Kataf, a kudancin Kaduna, mutum daya ya mutu, wani ya jikkata.
Jimmillan kudin da gwamnatin tarayya ta karba bashi daga hannun babbar bankin Najeriya CBN ya kai N15.51tn, sabanin N640bn kafin hawa mulkin shugaba Buhari.
Wani abin damuwa ya faru a garin Elegbaata, Oke Suna, Apomu, karamar hukumar Isokan a jihar Osun bayan an tsinci gawar mutum bakwai - miji, mata da yaransu su 5
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe mutane biyar a karamar hukumar Bassa ta jihar Plateau kamar yadda News Wire NGR ta ruwaito. An gano cewa
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong ya sha alwashin daukar matakin da ya dace domin hana dawowar rikicin addini sakamakon rikicin da aka yi a bayan nan a jihar.
Abuja - Kungiyar kare haƙkin ɗan adam a Najeriya (HURIWA) ta yi kira ga ministan sadarwa, Sheikh Isa Pantami, ya fito ya yi tir da kwace ikon da Taliban ta yi.
Gwamnonin Jihohi 36 sun gurfanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gaban kotu saboda zargin da suke yiwa gwamnatin tarayya na karkata kudin da aka kwato.
A yau ne za a ci gaba da sauraran shari'ar Malam Abduljabbar da gwamnatin Kano bisa zarginsa da cin mutuncin ma'aiki SAW da kuma wa'azin da ke tunzura jama'a.
Labarai
Samu kari