Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa (NARD), ta maida martani game da hukuncin da kotu ta yanke ranar Litinin, tace sam bata san da zaman kotun ba.
Kyawawan hotunan 'ya'ya matan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima, Zahra da Hanan tare da mazansu na aure yayin liyafar cin abincin rana ta bikin dan uwansu.
Laolu Akande, mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya ce ubangidansa bai bayyana burinsa na takarar shugabancin kasa ba, akasin hakan.
Mutane suna koma boye makamai domin kare kansu daga ‘Yan bindiga. Al’umma sun koma wa rike makamai ne saboda an gaza tsare rayukansu a jihohin Arewacin kasar.
A wata takarda wacce Kanal Muhammad Dole, shugaban fannin watsa labaran MNJTF, ya fitar a ranar Litinin a Maiduguri jihar Borno, ta ce sun karbo miyagu makamai.
Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan ya bayyana shakkunsa kan wasu da ke mika wuya da sunan sun tuba cikin mayaka da 'yan ta'addan Boko Haram da na ISWAP.
Mambobin majalisa a jihar Katsina sun fashe da kuka bisa yawaitar harin 'yan bindiga a 'yan kwanakin nan a wasu sassan jiharsu ta Katsina, sun nemi taimako.
Garba Shehu ya fitar da jawabi, ya na yi wa Sultan fatan alherin kara shekara a ban kasa. Buhari ya yaba da kokarin da Sarkin Musulmi ya yi a shekara 15 a mulki
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da wani harin 'yan bindiga a jihar Zamfara, inda aka sace mutum sama da 50 tare da hallaka wasu mutum hudu nan take ranar Litini
Labarai
Samu kari