Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
'Yan Boko Haram da mayakan ISWAP da dama sun rasa rayukansu bayan wani mummunan karon batta da ya auku tsakanin kungiyoyin guda biyu dake arewacin Abadam dake.
Babban Bam ya tashi a wajen tashar jirgin saman Hamid Karzai dake kasar Afghanistan yayinda jirage ke cigaba da kwasan yan kasar dake son komawa Amurka, Hukumar
Attajirin 'dan Najeriya kuma dan kasuwa Marksman Chinedu Ijiomah ya burge mutane da dama yayin da ya raba kayan abincin da da kudade ga mabukata don Allah.
A shekaru 15 da suka wuce Man Utd, Adam Zango na cikin abin da aka fi nema a Google. Daga cikin abin da aka fi bibiya a yanar gizo akwai BVN, da Barcelona.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bukaci fadar shugaban kasa ta mayar da hankali wurin magance matsalar rashin tsaro da kashe yan Nigeria da ake yi maimakon
Hukumar dake saka ido kan kafafen watsa labarai ta kasa (NBC), ta aike da takardar tuhuma ga kafar watsa labarai ta channels tv kan tattaunawarta da Ortom.
Kungiyar mabiya addinin kirista ta Nigeria, CAN, a Jos, babban birnin jihar Plateau ta roki shugabannin musulmi da na kirista su dena tunzura mutane suna miyagu
Kwamitin gudanarwa da majalisar dattawar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar. Wadata Plaza, dake Abuja.
Ana kokarin yaye talauci a cikin mata marasa karfi, matasa da marasa galihu. ‘Yan Najeriya miliyan 1 za su ci moriyar MarketMoni, TraderMoni da FarmerMoni.
Labarai
Samu kari