Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kwashe dukkan dalibai 'yan jiharta dake karatu a jihar Filato saboda ballewar rikici a cikin 'yan kwanakin nan a jihar ta Filato.
‘Yan bindigar da suka sace yaran makarantar Islamiyya ta Salihu Tanko sun bayyana cewa biyar daga cikin yaran da ke tsare suna cikin wani irin mawuyacin hali.
Kakakin kungiyar dattawan Arewacin Najeriya, Dakta Hakeem Baba-Ahmad, ya bayyana cewa Arewa ce tafi shan wahala sakamakon gazawar gwamnatin shugaba Buhari.
Gwoza LGA, jihar Borno - Yan ta'addan Boko Haram dama da mutum 100 tare da iyalansu sun mika wuya ga hukumar Sojojin Najeriya a jihar Borno, rahoton DailyTrust.
‘Yan bindigan da suka shiga barikin Afaka da ke NDA a jihar Kaduna ranar Talata sun fada wa gidaje 5 da ke makwabtaka da juna ne,kamar yadda wata takarda tace.
Nantongo Immaculate ta sanar a Facebook cewa an sake ta cikin farin ciki kuma ta yi liyafar cin abincin ƙarshe tare da tsohon mijinta don murnar rabuwarsu.
Wani harin mayakan Boko Haram a jamhuriyar Nijar, ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 16 yayin wasu suka jikkata, dakarun sojojin sun hallaka maharan kusan 50.
Yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa musamman a yankin arewacin Najeriya, wasu mayakan Boko Haram sun kwashi kashin su a hannu a wurin dakarun sojoji.
An gano hanyar da ‘Yan bindiga suka bi, suka shigo har NDA. Bayan sun gama ta’adinsu, Miyagun sun tsere sun shiga jejin Afaka ko Igabi ba tare da an farga ba.
Labarai
Samu kari