Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Oyo - Gamayyar yakin samun inganci da saukin farashin wutan lantarki watau CARE, shiyyar jihar Oyo, ta yi Alla-wadai da karin farashin wuta da hukumar NERC tayi
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na Jihar Ondo ya bi sahun takwarorinsa na kudu ya rattaba hannu kan dokar hana kiwo a fili da Majalisar Dokokin Jihar ta yi. A rana
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana jimaminsa da abinda ya faru da dan sanata Bala Na'Allah a karshen nan. Ya ce zai ci gaba da kokari kare 'yan Najeriya.
A yau Talata, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya jagoranci kaddamar da sabon shirin da zai samar wa matasa 20,000 aikin yi na tsawon shekara ɗaya a Abuja.
Gwamnatin tarayya na shawarar hukunta yan Najeriyan da suka ki yarda a yi musu allurar rigalafin COVID-19. Diraktan hukumar kiwon lafiya na kananan asibitoci.
Wata budurwa, Ifeoma Esther, ta haifar da rudani a shafukan sada zumunta bayan ta yi wani gajeren bidiyo, inda ta nemi matan da basu da samari da su yi asiri.
Tsohon Sojan Najeriya, Commodore Kunle Olawunmi (mai ritaya), ya dira ofishin hukumar leken asirin Soji (DIA) dake Abuja bayan gwamnati ta alanta nemansa ruwa.
Kungiyar fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta kira gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai da dan ta’adda, kuma ta ce za ta kama shi in har EFCC ba ta kama shi ba.
Zamfara - Yayin da gwamnan Zamfara Bello Matawalle, yake kara tsaurara matakan magance matsalar tsaro, yan sanda sun kuɓutar da wasu mutum 8 daga hannun miyagu.
Labarai
Samu kari