Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Gwamnan jihar Katsina, Rt Hon Aminu Bello Masari, ya kafa wasu sabbin dokoki goma domin shawo kan matsalar tsaron da ta addabi jihar sama da shekaru biyu yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ‘Yan asalin Biyafara na kokarin raba Najeriya ne. Ya kuma zargi kungiyar da ta balle da goyon bayan ta'addanci.
Peter Aboki, tsohon mataimakin shugaban makarantar noma, kimiyya da fasaha da ke Lafia, jihar Nasarawa, ya maka tsohon kwamishinan noma, Alanana Otaki a babbar.
Shehun Borno, Abubakar El-Kanemi, a ranar Litnin, ya ce mutan jihar Borno sun yi sa'an samun Shugaba Muhammadu Buhari matsayin shugaban kasa saboda gwamnatinsa.
Mutane 12 sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsari da ya auku a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja sannan wasu mutane 6 sun samu miyagun raunuka a Kaduna.
Shugban Hukumar dakile ta'amuni da muggan kwayoyi a Najeriya, NDLEA, Buba Marwa, ya bayyana cewa mutum milyan biyu ke ta'amuni da kwaya a jihar Kano kadai.
Sojojin Najeriya sun yi gagarumar nasara a Shinkafi, an sha barin wuta. Ana tunanin barin wutan da jirgin yakin sojoji ya yi, ya kashe ‘yan bindiga akalla 50.
Father Mbaka ya ce harin da aka kai a Kwalejin sojojin Najeriya shine somin tabi na abin da zai faru da Najeriya idan gwamnatin Shugaba Buhari bata canza ba.
Hausawa da Fulani a jihar Delta sun yi fadan kare-jini-biri-jini yayin da wani Bafulatani ya caka wa wani yaron Hausawa wuka saboda zarginsa da aikata masa barn
Labarai
Samu kari