Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Bangaren gwamnatin tarayya na ci gaba da gabatar da shaidu a shari'ar da ake tuhumar Malam Nasir El-Rufai da kutse a wayar NSA Nuhu Ribdu a kotun tarayya.
Yan bindiga sun kutsa cikin Kwallejin Ilimi na Isa Kaita da ke Dutsinma, Jihar Katsina sun sace 'ya'yan Dr Ismaila Ado Funtua, mataimakin shugaban makarantar, W
Hukumar hasashen yanayi NIMET ta sake yin hasashen samun mamakon ruwan sama mai karfin gaske a sassan kasar daga ranar Talata har zuwa ranar Alhamis mai zuwa.
Shugaban kungiyar Pentecostal Fellowship of Nigeria (PFN) na kasa, Wale Oke, ya ce Allah zai yi maganin wadanda ke addabar Najeriya idan har ba su tuba ba.
Kabir Muhammad, Yayan sakataren gwamnatin jihar Katsina, SSG Muhammad Inuwa, da aka sace ranar Larabar da ta gabata, ya samu yanci bayan kwanaki shida a tsare.
Cikin yunkurin kawo karshen matsalar tsaro, Gwamnan jihar Katsina, Malam Aminu Bello Masari, ya haramta sana'ar cajin waya a kananan hukumomi 18 cikin 34 na jih
Akalla mutane 25 ne ake fargabar sun mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a Magboro, karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar Ogun lamarin da ya haifar da tsoro.
Abia - An shiga yanayin ruɗani da jimami biyo bayan mutuwar malaman jami'ar jihar Abia guda uku cikin awanni 24 ba tare da gano musabbabin mutuwar ta su ba.
Gwamnan PDP na Delta, Ifeanyi Okowa, yana daya daga cikin dimbin mambobin kwamitin sake fasalin fannin kiwon lafiya da Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar.
Alhaji Mohammed Sani Soba, Sakataren Gudanarwa na ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa wato Arewa Consultative Forum, ya riga mu gidan gaskiya. SaharaReporters ta ruwaito
Labarai
Samu kari