Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Kimanin awa 24 bayan sace iyalan dan majalisar dokokin jihar Katsina, 'yan bindiga sun sake sace wasu mutanen a jihar. A cewar rahoton Daily Trust, a daren
Abubakar Aliyu, sabon Ministan Lantarki a ranar Litinin, 6 ga Satumba a Abuja ya shaidawa ‘yan Najeriya cewa kada su yi tsammanin sihiri wajen samar da wuta.
Za a ji Ministan kwadago da samar da ayyukan yi na kasa, Sanata Chris Ngige ya zargi Shugabannin kungiyar ASUU da yaudarar al’umma, ya kare Gwamnatin Tarayya.
Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana yunkurin tura wasu daga cikin Fulani makiyaya zuwa Amurka domin a koya musu yadda ake kiwo na zamani, sannan su koya wa saura.
Gwamna Nasir El-Rufai ya nemi Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) da ta daidaita makin daliban arewa da takwarorinsu na kudu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Katsina na diba yiwuwar kafa dokar hana makiyaya kiwon fili, amma zata samar musu da filin kiwo.
Malaman jami’a sun yi ca a kan hukumar DSS bayan sun taba wani Shugaba na ASUU. ASUU –ABU tace za a dauki mataki a kan DSS idan ba a binciki taba Farfesa ba.
Sakamakon musayar ruwan wuta tsakanin miyagun 'yan bindigan daji da 'yan banga da aka yi a yankin Mayaki da ke karamar Lapai ta Niger, 'yan banga 2 sun rasu.
A ranar Litinin aka ji Dr. Ifedayo Morayo Adetifa ya zama Darekta-Janar a hukumar NCDC. Mun kawo labarin inda Dr. Ifedayo Morayo Adetifa ya yi karatu da aiki.
Labarai
Samu kari