Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutum biyar ’yan gida daya a Unguwar Sauri a Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna, na neman a ba su miliyan 20 don sakinsu.
Wani lamari mai ban tsoro ya afkawa Milgoma da ke kallon asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Shikan Zaria a jihar Kaduna. Yan bindiga sun isa Milgoma
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta koma hutun kwana ɗaya bisa dalilin mutuwar ɗaya daga cikin mambobin majalisar daga jihar Ondo, Honorabul Adedayo Omolafe.
Gwamnatin Najeriya na shawaran baiwa fursunoni dake gidajen yari a fadin tarayya daman musharaka a zaben kasa na 2023. Sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida,
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana cewa komai ka iya faruwa matukar gwamnatin tarayya ta gaza cika alkawurran da ta ɗauka a yarjejeniyar MoA.
Gwamnatin jihar Zamfara zata farfado da kungiyar hadin gwiwa ta tsaro na farar hula ta CJTF wacce aka fi sani da “Yan sa kai” don kawo tallafi ga jami’an tsaro
Kwamandan makarantar tsaro ta NDA ya gana da kwamitin tsaro na majalisar wakilai, inda ya bayyana musu halin da ake ciki kan kokarin ceto sojan da aka sace.
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar All Progressives Congress APC ta kasa a yau ranar Talata ta kafa kwamitin sulhu tsakanin 'yayan jam'iyyar a fadin tarayya.
Wani mutum ya daki wani direban keke-napep wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take a wani yankin jihar Kwara. Lamarin yana hannun 'yan sanda a halin da ake ci
Labarai
Samu kari