Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Harajin VAT da ake tattarawa a jihohi ba mallakar Gwamnoni ba ne. Ajuri Ngelale yace ba daidai ba ne a ce gwamnatin tarayya tana ci da gumin jihohin Najeriya.
Jami'an tsaro a jihar Kogi, sun kamo wasu daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kabba a jihar Kogi. An kamo mutum 9 9 daga cikin fursunonin.
Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ki amsa gayyatar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, a makon da ta gabata kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Wani jami’in dan sanda, Sajan Moses Kimenchu, ya ce wata budurwa ta yasar da shi bayan ya biya mata kudin makaranta. Matar ta kashe wayarta ta gudu daga gida.
Kwanaki ne aka rasa Sojoji da ‘Yan Sanda a sanadiyyar kashe layukan waya a Zamfara. Duk da hakan ya taimaka, rashin sadarwan ya jawo wa jami’an tsaro cikas.
Yan bindiga sun banka wuta gidan Kakakin majalisar dokokiin jihar Zamfara, Nasiru Muazu Magarya, da sauran gidan mutane a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara
Jami'an 'Yan sanda a jihar Ondo sun yi caraf wani dan wani mai gidan haya mai suna Sam Omojola bisa halaka mai haya a gidan mahaifinsa, Daily Trust ta ruwaito.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan yadda za su yi domin hukunta shugabannin da suka gaza cika alkawarin da suka ɗauka.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta tura jami'ai yankunan da ake zargin miyagun 'yan fashin daji za su kai farmaki a jihar, Premium Times ta ruwaito hakan.
Labarai
Samu kari