Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama mutane 3 dauke da kayan sojoji buhuna 47 a jihar Legas. An kama mutanen da kwalaye 80 na miyagun kwayoyi.
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Maigari Dingyadi, ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buharim zai yanke hukuncin karshe kan jami'in dan sanda, Abba Kyari.
Hukumar DSS tace yan Boko Haram sun fara guduwa daga dajin Sambisa dake jihar Borno zuwa karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. A cewar Punch, an samu wannan.
Bincike ya nuna an rasa rayuka 690 a Agusta, mafi yawan kashe-kashen sun fito ne daga jihohin Arewa. Sannan ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane kusan 500.
Dakarun Safe Haven (OPSH), a ranar Talara, sun yi nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi sun kwato wasu ganye da ake zargin wiwi ne da aka kiyasta kudin
Hukumar tsaro ta NSCDC ta ce ta kama wani wanda ake zargin barawon shanu ne da wani mai safarar miyagun kwayoyi a jihar Katsina, rahoton Daily Nigerian. Rahotan
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ta amince da N38.4bn don kammala ayyukan hanyoyi a jihohi biyar na kasar, da suka hada da Imo da Benue.
Wani dan Nigeria, kwararre a bangaren fasahar kwamfuta, David Gbodi Odaibo ya mutu cikin barcinsa kwanaki bakwai bayan samun kwangilar $125 (Naira Biliyan 69) a
Hukumar makarantar FGC Sokoto ta musanta labarin da ya yi ta yawo akan ta rufe makarantar ne saboda matsalar tsaro,Daily Trust ta ruwaito hakan a wata takarda.
Yau aka fitar da rahoton binciken hadarin jirgin da ya kashe tsohon Hafsun sojojin kasa. Binciken ya fito ne bayan kwanaki kusan 115 da mutuwar Janar Attahiru.
Labarai
Samu kari