Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Abuja - Wani jign jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Farouk Adamu Aliyu, ya bayyana cewa lallai sun jahilci halin da Najeriya ke ciki lokacin da suka yi
Hukumar kwastam ta kasa, NSC,ta kwace babura 202 daga wasu da take zargi da zama 'yan bindiga da masu taimakonsu a jihar Katsina tsakanin watan Augusta,Satumba.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar kama wani tsohon dan majalisar jihar, Joseph Adegbesan da wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne.
Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta gargadi ‘yan Najeriya da su kara tsaurara matakan tsaro yayin bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kai na 1 ga Oktoba.
Femi Adesina, mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yada labarai, ya ce wasu daga cikin manyan masu caccakar shugaban kasan a fili.
Hukumar ‘yan sandan jihar Imo ta kama wasu ma’aurata bisa zargin kashe dan su mai shekaru 28 tare da binne shi a boye saboda yana dauko masu magana a kullun.
Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin Najeriya (CIBN), Prof Segun Ajibola, ya bayyana cewa mutane su daina ruduwa da fadin darajar Naira idan aka danganata
Hukumar Kwastam ta Najeriya shiyyar Kano da Jigawa ta bayyana cewa jami'anta sun kama buhuhuna 707 na shinkafar waje da aka yi fasakwaurin ta a Jihar Kano.
Gwamnatin Najeriya na ci gaba da cin bashi a kasashen turai da waje. A halin yanzu, bashin da ake bin Najeriya ya haura Naira tiriliyan 30, kuma ana son kara ci
Labarai
Samu kari