Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Hukumar yan sanda a jihar Katsina ranar Alhamus ta damke wasu mata uku da ake yiwa zargin kaiwa yan bindiga man fetur cikin daji a jihar. Kakakin yan sandan jih
Ana zargin ma’aikatan hukumar EFCC sama da 20 da auka wa gidan wata ‘yar jarida. N. Okafor tana kwance sai ta ga ‘Yan EFCC a gidanta a lokacin da bai dace ba.
Oluebube Miracle Alphonsus Okoye ya zama zakaran dalibin shekarar 2020/2021 a jami'ar Nnamdi Azikiwe University, Awka (UNIZIK) inda karanci ilmin kimiyyar magun
Masu zanga-zanga tare da gangami karkashin inuwar kungiyar Nigerian Indigenous Nationalities Alliance for Self-Determination (NINAS),sun sha alwashin yin zanga.
Wani mutumi mai kimanin shekaru 26, Felix Joel ya kasance mai tallafa ma yan uwansa na tsawon shekaru har ta kai yanzu abin ya fara gagararsa yana son sayar da.
Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, yace za'a kawo fasahar 5G Najeriya a farkon shekara mai kamawa, 2022.
Abubakar Malami, SAN, Attoni Janar na Nigeria, AGF, kuma ministan shari'a, ya yi ikirarin cewa an yi nasarar ragargazan 'yan Boko Haram da 'yan bindiga kwarai d
Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya ya ce sun cafke mutane guda uku da ake zargi da hannu a sace dalibai sama da 100 na makarantar Baptist Baptist, Kaduna.
Gwamnatin Borno tare da gwamnatin tarayya zasu yi amfani da miƙa wuyan yan Boko Haram wajen dawo da zaman lafiya a arewa maso gabas, a cewar gwamana Zulum.
Labarai
Samu kari