Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsawatar wa dan kwangilar China wanda yake da alhakin kammala ayyukan asibitin kwararru na jihar da ke Lokoja kan ha'inci da
Alkalin kotun kolin Najeriya, Samuel Chukwudumebi Oseji, ya mutu ranar Litinin bayan rashin lafiya da yayi. Alkali Oseji, dan asalin garin Idumuje-Unor ne a ka
Wasu sassan sakatariyar gwamnatin tarayya da ke Abuja za su rufe daga ranar alhamis 30 ga watan Satumba don bikin samun 'yancin kai karo na 61 a ranar Juma'a.
Sanata ya bayyana batutuwa kan yadda illar 'yan bindiga ta shafi yankinsa, ta kuma addabi yankuna da dama a kasar bayan ya fadi wasu maganganu a farfajiyar maja
Wata kotu dake zaune a kasar Kenya ya yanke hukuncin cewa aikin zaman gida tare da kula da yara sana'a ne mai zaman kansa kuma ya cancanci a rika biyan mutum al
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da Air Vice Marshal Sikiru Smith (retd.), a unguwar Ajah dake jihar Legas, rahoton Punch. Wanda aka sace tsohon babban Soja ne
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
Babban malamin addini kuma shugaban jami'ar Al-Istiqama dake jihar Kano, Farfesa Salisu Shehu, ya bayyana hanyoyin da za'a bi wajen kawo karshen satar jarabawa.
Kimanin mutum 13 ne suka riga mu gidan gaskiya a jiya sakamakon hatsarin mota da ya faru kusa da garin Akpoku-Udufor da ke karamar hukumar Etche a jihar Rivers
Labarai
Samu kari