Da duminsa: Alkali kotun koli, Samuel Oseji, ya rigamu gidan gaskiya

Da duminsa: Alkali kotun koli, Samuel Oseji, ya rigamu gidan gaskiya

  • Yan watanni bayan nadasa, daya daga cikin Alkalan kotun koli ya mutu
  • Ya mutu ne bayan rashin lafiya da yayi

Alkalin kotun kolin Najeriya, Samuel Chukwudumebi Oseji, ya mutu ranar Litinin bayan rashin lafiya da yayi.

Alkali Oseji, dan asalin garin Idumuje-Unor ne a karamar hukumar Anoicha ta jihar Delta.

An ruwaito cewa Alkalin ya mutu ne a asibiti daGwamnatin jihar Rivers ta kai gwamnatin tarayya kotun koli kan harajin VAT Read more: https://hausa.legit.ng/1434303-da-dumi-dumi-gwamnatin-jihar-rivers-ta-kai-gwamnatin-tarayya-kotun-koli-kan-harajin-vat.htmlke birnin tarayya.

Wani ma'aikacin kotun ya bayyana cewa Shugaban Alkalan Najeriya (CJN) Tanko Muhammad, ya ziyarcesa a asibitin makonni biyu da suka gabata.

Yanzu Alkalai 17 suka rage a kotun koli.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Da duminsa: Alkali kotun koli, Samuel Oseji, ya rigamu gidan gaskiya
Da duminsa: Alkali kotun koli, Samuel Oseji, ya rigamu gidan gaskiya
Asali: Original

Gwamnatin jihar Rivers ta kai gwamnatin tarayya kotun koli kan harajin VAT

Kara karanta wannan

Yadda jami'an tsaron UNIMAID suka afka dakunan kwanan dalibai mata, suka damke masu zanga-zanga

Antoni Janar na Gwamnatin jihar Rivers ya garzaya kotun kolin Najeriya domin bukatar ayi watsi da hukuncin kotun daukaka kara da ta dakatar da ita daga fara karban harajin VAT.

Zaku tuna cewa hukumar FIRS ta shigar da kara kotun daukaka kara domin hana jihar Rivers da sauran jihohin Najeriya aiwatar da sabbin dokokin karbar harajin VAT da suka samar.

Kotun daukaka kara dake Abuja ta dakatad da gwamnatin jihar Rivers karbar kudin harajin VAT da hukumar FIRS ta saba karba.

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng