Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
A yau ne ake sa rai Gwamnonin Arewa za su yi zama game da lamarin karbar harajin VAT. Gwamnonin yankin za su hallara a garin Kaduna a ranar Litinin da safe.
Miyagun 'yan ta'adda da ake zargin mayakan Boko Haram ne a halin yanzu suna luguden wuta a garin Babbangida, hedkwatar karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe.
Za a ji malaman Jami’a za su kira taro a kan yiwuwar sake shiga yajin-aiki. Ana sa ran a zaman za a san makomar ASUU a kan sake shiga wani yajin-aiki a Najeriya
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta CAN ta karrama wani limami, Abdullahi Abubakar, wanda ya ceci kiristoci 200 daga wani farmakin da aka kai musu a karamar hukum
'Yan bindiga sun kutsa cocin Evangelical Church of Winning All (ECWA) wacce ke Gavaciwa a karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna ranar Lahadi inda suka sheke 1.
Wani dan a mutum shugaba Buhari ya koka kan yadda shugaba Buhari ya yi watsi dashi duk da cewa a da suna gaisawa. Ya ce ba abinda hakan ya ja masa face zagi.
'Yan fashin dajin da tsananin dokar hana siyan fetur a jarkoki ya dama a halin yanzu sun koma amfani da rakuma, kamar yadda majiyoyi suka sanar da hakan a yau.
Aminu Gobir, Dan majalisar jihar Sokoto mai wakiltar Sabon Birni ta Arewa, ya ce an kashe jami'n tsaro 17 yayin harin da aka kai kauyen Dama a jihar, Premium Ti
Miyagun 'yan bindiga sun sake sakin wasu dalibai 10 na makarantar Bethel Baptist High School da me Kaduna. Kamar yadda Joseph Hayab, shugaban kungiyar CAN yace.
Labarai
Samu kari