Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Shahrarren Lauya, Ebun-Olu Adegboruwa (SAN), ya bayyana cewa kundin tsarin mulkin Najeriya ta 1999 ta halalta tsarin kama-kama na mukamin shugabancin kasa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta ce ba ta ci zama ba, ta dukufa ta tura jami'ai domin tabbatar ceto wani jami'in soja da 'yan bindiga suka sace jiya Litinin
Masu hakar ma'adanai a jihar Benue sun mutu yayin da suke tsaka da aiki. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru daga majiyar shugaban karamar hukumar Anyiin.
Kasuwanci ne a halin yanzu ke ji tsanani kan hukuncin gwamnati na datse layukan sadarwa a wasu jihohin arewa maso yamma na kasar nan kamar yadda rahotannin SBM.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari hedkwatar karamar hukumar Rafi a jihar Neja kuma sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Kagara. An ce yan bindiga sun.
Mai dakin Mai martaba Sarkin Orile-Kemta, Adetokunbo Tejuoso, tana karar shi. Halima Oniru tace Mai gidan na ta ya karbi wasu kudi kimanin N150m a hannunta.
'Yan majalisar wakilai sun bayyana yadda 'yan kasar Ghana ke amfani da hanyoyi wajen kwace kudaden 'yan Najeriya ta hanyar basu sakamakon Korona na karya..
Yan fashi sun afka wani bankin zamani a Iragbaji, hedkwatar karamar hukumar Boripe, a jihar Osun, a ranar Talata, sun kashe ɗan sanda. Daily Trust ta ruwaito ce
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta nesanta kanta da wasu kalamai da wata babbar jami'arta, Jamila ta gabatar a gaban kwamitin tsaro na majalisar dokokin kasar.
Labarai
Samu kari